Steps
- 1
Dafarko zaki jika farar shinkafa idan ta jiku kisa yeast kibada akai maki nika idan an dawo daga nika ki kara yeast kisa a rana domin ya tashi ko guru mai dumi,
- 2
Sannan ki Dora nama kisa albasa maggi salt,spices da thyme,saiki fere kabewa ki wanke ki zuba ki rufe domin su dahu idan sun dahu ki wanke tattasai, albasa, tumatur, attarugu kiyi blending dinsu saikizo kisa tukunya ki zuba mai ki soya kkayan miyan nan ki kawo kabewa ki zuba idan sun soyo ki kawo ruwan nama ki zuba kisa maggi da salt da curry. saiki wanke alayyahu ki zuba ki rufe minti 5 ki sauke ta dahu saici.
- 3
Saikizo ki dauko kwabin ki idan ya tashi kisa masa baking powder da sugar da salt ki samu nonstick fry pan ki soya shi ba'a juyasa idan kin zuba rufewa zajiyi idan kin bude king a ba alamin kulli a sama to ya dahu saiki sauke.aci Dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

sapeena's cuisine
-

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Chef Uwani.
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Color rice and stew with tsirai
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

lindschap
-

Meenat Kitchen
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Crab Cakes w/ Red Bell Pepper & Celery
lindschap

Comments (4)