Steps
- 1
Xaki sami alkama a surfa a wanke a shanya sai niqota niqan 6arje kada yayi laushi
- 2
Sai a sami flour kadan ayi miss da garin alkama sai a saka yeast a kwa6a me kauri
- 3
Bayan kamar awa daya sai a bude a Dora mai a wuta idan yayi xafi sai ana cira alkamar ana rolling NATA a tsoma cíkín mai xata soyu kamar cin cin
- 4
Sai a dafa suger da lemon tsami idan ya narke sai a sauqe qasa da xarar ya huce sai ana tsoma alkaki a ruwan suger shikenan ana Sha da tea
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Creamy Orzo with turkey and spinach
supernanny
-

White Chocolate Orange Cookies
Elizabeth Moore -

Eashu Gagneja Ujjwal -

sapeena's cuisine
-

Rama Batra -

Salwise's Kitchen
-

The M&S Kitchen
-

Garima Choudhary -

Radha Rani
-

Broken Wheat - Dalia -Veggies Khichadi
Suvas Shah
-

Sunita Batra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6828218


















Comments