Fried Irish and peppered chicken
Just a great idea°°°
Steps
- 1
Da farko xki wanke Naman ki na kaza ki saka shi a tukunya ba tare da kin sa ruwa ba,ruwan jikin shi ya ishe shi...ki barbada gishiri ki saka albasa ki rufe shi.
- 2
Da ya fara tafasowa ki barbada spices dinki.
- 3
Kafin Naman ya dahu ki fere dankalin ki,ki yanyanka ki soya shi,ki ajiye gefe.
- 4
Ki bashi kamar minti 15 ko in ya dahu yanda kk so sai ki sauke,ki tsane ruwan,ki adana.
- 5
Ki Dora man ki a wuta...da yayi xafi ko soya Naman.
- 6
Sae ki dawo kan kayan miyan ki,attarugu da tattasai da albasa ki jajjaga su ki xuba a pan ki soya kadan ki xuba spices amma ba da yawa ba...ki yanka green beans akai.
- 7
Da kayan miyan sun soyu sai ki dauko soyayyan Naman ki ki xuba ki juya...
- 8
In kayan miyan sun fara kama jikin Naman sae ki dauko romon dahuwar Naman ki kadan ki xuba akai...ki rufe,ki bashi minti 2 sai ki sauke.
- 9
Ki hada dankalin da Naman waje daya...kiyi decorating yanda kk so.
- 10
Serve as breakfast or dinner.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sarvat Hanif
-

All-American Blueberry Lemon Puppy Chow
Fee marie
-

Hema Wane
-

Sudipa Gope
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Patricia Mcfarland
-

Vegetable Bolognese Sauce (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

carrie
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Kuldeep Kaur
-

nilamharsha bhatia
-

sudesh Batra
-

Kuldeep Kaur
-

Mix fruit caramalized carrot cake
Tanushree Jha
-

Sk.Fakhruddin -

frankcooks -

Kuldeep Kaur
-

Maryamaminu665
-

Aileen Chu









Comments