Gurasa Bandasho
Steps
- 1
Ki adding all ingredients a roba mai fadi, ki sanya ruwan dumi saiki sanya flour ki juya sosai. Kiyi wabin da kauri karya kai kwabin fanke ruwa.
- 2
Ki sanya shi a wurin dumi yayi rabin hour, inya tashi ki daura non stick pan dinki a wuta in yayi zafi kina diban fulawar kina sanyawa a pan din kina sanya shi yayi fadi, Karki cika wuta a hankali yake yi.
- 3
In yayi ki samu leather mai yau ki sanya gurasan a ciki ki sanya a mazubi ki rufe ba zaiyi karfi ba. Ki daka kuli kuli ki sanya maggi, gishiri a ciki ki daka, saiki kwashe a wuri mai kyau.
- 4
Ki jera gurasa a plate ki sanya garin kuli ki sanya tomato da red pepper da kika yanka a saman sa saiki sanya mangyada da kika soya a sama. Sai ci. Akwai dadi sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

NCCook
-

Teresa Tsang
-

cookwhenbored
-

Living Without A Gallbladder
-

Chirag Mehta -

Banana-Mango smoothie #authormarathon
Shelmith Weru
-

Sunita Mehta -

Veg Lichee Cake with Condensed Milk
Deepanjali Das
-

Kiran Vyas
-

cookwhenbored
-

Emryson's Kitchen
-

Sneha Jubin -

Deepa Dewani
-

Phardeeler




Comments