Taliya da kwai da naman kaxa

Steps
- 1
Da farko na sa tukunya a wuta nasa ruwa cikin ta nasa mai kadan da gishiri kadan na jira ruwan ya tafasa sai na xuba taliyan a ciki yayi kamar minti biyar haka dayake kananan taliyane shiyasa nace nace biyar yayi da ya dahu sai na juyeshi a backen ya sane na xubashi a kula😂😂😂
- 2
Sai na sake sa ruwa a wuta nasa gishiri a ruwan na xuba kwai a cikin ruwan wutan toh nasa gishiri saboda yamun saukin barewane shiyasa ya nuna na sauke shi na bareshi na xuba akan taliyan cikin kular na rufe🤓🤓🤓🤓
- 3
Gurin miya kuma da farko na daka kayan miyana sukayi laushi sai na sa tukunya a wuta na xuba manja a ciki da yayi xafi nasa mishi albasa y soyu dashi sai na xuba wanna dakanken kayan miyana dana dakashi nasa tumatiri kadan na soyashi ya soyu mai kyau sai na xuba ruwa kadan daidai fa na tafasa namana na soyashi yana gefe sai na kawo kayan magic kori onga banasa gishiri cikin miyana magic ya wadatar dani sai na kawo soyayyen namana na xuba aciki sai na sauke sai ci kuma aci dadi lfy sisters💃💃💃
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Pacman
-

Potato broccoli ham and cheese soup
Jarrod Milstead
-

Lemon and Herb Grilled Chicken
Cooking with Kimberly Wood
-

jenscookingdiary
-

skunkmonkey101
-

dideesbakings_kn -

Valarie Muthoni
-

Thando Mdluli
-

Julianne
-

Becky
-

FIRST LADY
-

hadiza said lawan
-

Fried yam wit scrambled egg/ black tea
Fauziyya Yahaya Deba
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

khayrees Tasty bites






Comments