Steps
- 1
Da farko na daka cinta da tafarnuwa saboda su daku dakyau sai nasa atarugu da albasa akai na dakasu sukayi 😆
- 2
Sai na kawo kwano na fasa kwai nawa na sa mishi dakanken kayan miyan nan dana dakashi na xuba akan kwai in na mosashi da cibi ya mosu mai kyau😎😎
- 3
Sai nasa abin suya a wuta sai na xuba mishi mai dan daidai yarda xe soyamun mai yayi xafi sai na juye kwai akan mai in da yadau soyuwa sai na juyeshi bayanma y soyu mai sai nasauke aci dadi lfy🤓🤓🤓
- 4
Sai kuma plaintan na bareshi a bawonsa na yanyankashi yarda xemun daidai na dan sa meshi gishiri kadan saboda yamun test sai soyashi amma shi ba,a cika mishi wuta saboda xe iya konewa aci dadi lfy😜😜😜
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Pacman
-

Potato broccoli ham and cheese soup
Jarrod Milstead
-

Lemon and Herb Grilled Chicken
Cooking with Kimberly Wood
-

jenscookingdiary
-

skunkmonkey101
-

Valarie Muthoni
-

Thando Mdluli
-

Julianne
-

Becky
-

FIRST LADY
-

hadiza said lawan
-

Fried yam wit scrambled egg/ black tea
Fauziyya Yahaya Deba
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

khayrees Tasty bites
-

Sumy's delicious








Comments