Beef and egg rolls

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
#breakfastideacontest..........try it once
Steps
- 1
Ki hada flour da butter da salt da 1 maggi cube ki juya sosai saiki sa ruwa kina kwabawa har ya zama dough
- 2
Ki soya minced meat dinki sama sama da kayan kamshi da maggi da curry ki dasa 1 egg ki kara soyawa
- 3
Saiki diba dough dinki kisa kwalba ki yi fale fale dashi saiki kawo hadinki gefe kamar na springs rolls saiki nade nadi 1 saikisa wuka ki yayyanka kasan
- 4
Saiki nade yayi dogo saiki sake nadewa kamar yanda kikaga hoton saiki soya
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Jessa
-

Layla (lulu)
-

Jessa
-

Larry Page
-

Brenda Njemanze
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Phardeeler
-

Zarna B V
-

Mamta L. Lalwani
-

Saswati das -

Ameena Bugaje
-

Rima Batra -

Afrah's kitchen
-

Hussaina Abdullahee
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6936558






Comments (2)