Kosai da kunun gyada
Steps
- 1
Ki surfa wakenki yadda kike bukata sai ki wanke tas ki jika
- 2
Ki gyara tattasanki, shombo,tarugu,albasa,ginger da garlic yadda kike bukata sai ki zuba kan waken bayan kin tace shi sai ki nika amma kar a cika ruwa
- 3
In an niko sai ki bugashi ya bugu sosai kisa gishiri da baking powder kadan ki bugashi ya bugu sai ki Dora mai idan yayai zafi sai ki soya
- 4
Ki dama kullun gyadanki ki tace sai ki Dora a wuta, ki dama gasaran kokonki yadda kike so idan ruwan gyadar ya tafasa sai ki sheka kan gasarar kamun ki dama kisa sugar da lemun tsami sai a ci da kosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Favour Keji
-

Prachi Phadke Puranik
-

Evening cravings. Khekda bhaji
Pooja Sapre
-

Supriya Devkar
-

Francesco
-

Paneer Perfection on Toast. A Healthy Sandwich
Sangita Vyas
-

Jigisha Modi
-

Potato Stuffed Chilli Fritters
Surhaan Tahir Wafai
-

Jessa
-

Layla (lulu)
-

Jessa
-

Larry Page
-

Cinnamon Sugar coated Peanuts #authormarathon
She likes to bake
-

Roberto Miranda
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Chips, scrambled eggs and Fresh orange juice
Sa'adah Eelham Abduho
-

Purnima Singh
-

aysha Kaita -

Zahal_treats
-

Khady’s kitchen
-

Larry Page












Comments