Steps
- 1
Kiyi par boiling shinkafa ki wanke ki mayar awuta in ta turaru ki zuba a mazubi ki a dana.
- 2
Ki sanya manja a tukunya ki soya da albasa sai ki zuba mangyada wanda kika soya a ciki, saiki sanya nama da kika tafasa ki yanka kanana ki zuba a ciki ki soya sama-sama saiki sanya kayan miya ki sanya baking powder ya cire miki tsamin tumatir da gishiri kadan sai garin citta.
- 3
In ya soma fito da mai ki sanya curry da maggi tare da spices ki juya saiki rage wuta, duk bayan minti uku zuwa hudu kina budewa kina juyawa saboda kar ya kama kasan tukunya, kin yanka alaiyahu kanana saiki zuba a ciki ki juya saiki rage wutan ki rufe. Bayan wasu mintuna mai zai fito sosai kuma alaiyahun ya nuna saiki sauke.
- 4
Ki yanka latas, cabbage kanana saiki wanke da gishiri, ki wanke cucumber, tumatur ki yanka kanana. Saiki zuba shinkafa da miyar alaiyahu ki sanya kayan salad sai ci. Akwai dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Jyoti Harisinghani
-

Jollof spaghetti and boiled egg
Esther's Menu ABM79
-

Princess Amrah
-

Turmeric Indomie with boiled egg
Esther's Menu ABM79
-

palweskitchencraft
-

Uma Sarkar -

Zahida Parveen
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

jason williams
-

Chef Bon Bon








Comments