Kunun tsamiya da kosai
#breakfastideacontest I like gargajiya
Steps
- 1
Ki wanke wake ki gyara, sai ki fitar da hancinshi. Ki gyara tarugu da tattasai ki saka a ciki. Ki zuba maggi a markada tare
- 2
Ki zuba mai a kasko idan ya yi zafi sai ki saki kosan desired size
- 3
Idan ya soyu sai ki tsame a kwando
- 4
Done
- 5
Ki dora ruwan zafi ya tafasa, sai ki matse lemon tsami ki kara da ruwan sanyi ki dama garin geron. Sai ki sheka tafasasshen ruwan idan ya tafasa kina juyawa kar ya yi kurnu. Ki zuba sugar yadda zai ji.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jibita Khanna
-

Sonya Bankester
-

John Carroll
-

Potato, Cauliflower, Broccoli and Pea Curry
John Carroll
-

*Peanut Butter Banana Roll-Up*
Bareeraawais22
-

Best Cooker
-

Assam-Style Labra (Mixed Vegetable)
Namrata sarmah
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Vanshika Mulchandani
-

Uma Malpani
-

Esther's Menu ABM79
-

Jyoti Harisinghani
-

Jollof spaghetti and boiled egg
Esther's Menu ABM79
-

Turmeric Indomie with boiled egg
Esther's Menu ABM79
-

palweskitchencraft
-

Rahma kabir
-

Uma Sarkar -

Zahida Parveen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7090499
















Comments