Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 4 cupsflour
  2. 1simas
  3. Meat/potatos
  4. 2eggs
  5. Onion/pepper
  6. Maggi/spices
  7. Salt/curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko nayi sieving flour dina sai na kawo butter na zuba na juya butter ya shiga jikin flour din

  2. 2

    Sai na sa maggi,salt curry and egg guda daya sai na juya ya hada jikin shi

  3. 3

    Sai na zuba ruwa nayi making dough

  4. 4

    Sai na rufe na aje like 10min

  5. 5

    Sai na hada fillings dina,na tafasa nama da Irish dina dana fere na yanka kanana

  6. 6

    Sai na daka nama

  7. 7

    In a frying pan na zuba oil kadan na kawo naman na zuba sai irish,pepper onion da seasoning dina na juya like 3min na sauke

  8. 8

    Sai na dauko dough dina nayi rolling na zuba meat dina na rufe

  9. 9

    Sai na dauko baking tray na shafa oil na jera meat pie din

  10. 10

    Sai nayi egg wash,na saka oven dama already nayi pre heat din shi

  11. 11

    Sai nayi baking like,20min.done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
on
Kano
am a,married women and I have 1 doughter
Read more

Comments

Nusaiba Musah
Nusaiba Musah @cook_13839954
Yum yum yum and I love d teste. Kanostate

Similar Recipes