Jalof rice with beans and fish

Jalof rice with beans and fish
Steps
- 1
Ki wanke wake ki dafashi ya dahu, sai ki sauke. Kiyi jajjaga kayan miya, ki daura tukunya kisa mai idan yay zafi kiyanka Albasa ki zuba.
- 2
Idan yasoyu ki wanke kifinki da lemun tsami ki soya, iden ya soyu ki kwashe ki zuba kayan miyanki. Idan sun soyu sai ki zuba ruwan zafi tare da wakenki ki tsaida ruwan girkin ki. Idan yatafasa ki zuba maggi da citta da tafarnuwa, ki wanke shinkafa ki zuba sai ki rufe, idan takusa tsotsewa sai ki zuba soyayyen kifinki tare da albasa.
- 3
Idan ya tsotse sai ki sauke ki zuba a plate aci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Cluelesskitty
-

Bina Anjaria
-

Soft Pancakes for a Slow Morning 🥞
AllDay Meal
-

Deepa Rupani
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Tara S.
-

Kuldeep Kaur
-

Living Without A Gallbladder
-

Tara S.
-

Frenchy -

Garlicky kheer with methi flavour
Sabrina Yasmin
-

Gori Toor
-

Rekha Rathi
-

Harminder Kaur Sethi
-

Matki usal/ sprouted moth curry
Radhika Joshi










Comments