Gashashshen Kifi mai Dankali da Cabbage

Steps
- 1
Zaki wanke kifinki ki cire dattin cikin kidan yayyanka saman shi saiki juye cikin try ki zuba masa dan gishiri da maggi da yaji da kayan kamshi ki danyi greatting din attaruhu da albasa ki zuzzuba kan kifin sannan ki dauko foiled pepper ki jejjera saiki yayyanka albasa round shape ki jejjera kan kifin sannan ki nade ki saka cikin oven
- 2
Zaki fereye dankali ki daura kan wuya kidan zuba gishiri inya dahu ki sauke kiyi masa yankan round shape saiki daura yar tukunyar ki akan wuya ki zuba mata mai kadan in yayi zafi ki zuba jajjagaggen attaruhu da albasan ki ki saka cokali kina juyawa harya fara soyuwa saiki juye dafaffen dankalinnan naki ki zuba maggi gishiri da albasa da dan ruwa kadan ki bashi 7 to 10 minutes zasu hade jikin su saiki zuba curry yadanyi 2 minutes saiki sauke
- 3
Zaki yanka cabbage dinki kanana saiki juye cikin bowl ki saka gishiri ki wanke tatas saiki saka a qualander ya tsane ki duba kifinki in yayi saiki fito dashi sai kiyi garnishing dinshi sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Golden and Crispy Rice Paper Potato Rolls🌯✨
Yummy everyday
-

Maggie Conlon
-

Arezu
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Nicky
-

Phenny Sharon -

5 Mins Rice Paper Omelette in Filipino Style
Madhumita Bishnu
-

The Best Sausage, Egg & Cheese Muffins
Sarah Thibault
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Wangari Kibunja
-

Cup cakes #chocolatebakingcontest
Grace Njenga -

Kuldeep Kaur
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Kusum Sailaja
-

Chicken with tomato puree soup
Kuldeep Kaur
-

Farida Ahmed
-

Carrots & Oats Kozhukattai | Steamed Dumpling Recipe
JOOS Food-Health
-

Minakshi Singh
-

Indomie with arish and scramble eggs
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝








Comments