Soyayyen Doya da K'wai

Soyayyen Doya da K'wai
Steps
- 1
Asllam. Da farko zaki fere doyar ki,ki yanka ta da fad'i ko kuma yadda kike son ta,sai ki wanke shi tas kisa a tukunya ki barbad'a gishiri maggi sannan ki yanka albasa akai kisa ruwa d'an dai-dai yadda doyan zai dahu yayi laushi.
- 2
Shi dai albasan yana sa doyar tayi k'amshi ne sosai sai da kuma gard'i. Bayan doyar ki ta dahu sai ki samo wani kwano d'an dai-dai ki fasa k'wai guda uku ko hud'u a ciki sannan ki sake yanka albasa a cikin kwan.
- 3
Wasu suna sa maggi a cikin kwan wasu kuma basa sawa saboda yana tsinkar da kwai,to idan ke ma'abociyar son maggi ne sai ki saka,idan yaso bayan kin gama soya doyar sai ki sake fasa wasu kwan kamar guda uku zuwa hud'un ki sake soya ta zagaye na biyu.
- 4
Hakanne zaisa kiga doyar taji kwai sosai kamar dai yadda zakuga nawa,sau biyu nake soya doya ta a cikin kwai shiyasa zakuga suyan doya ta daban yake dana wasu☺️ wannan shine sirrin,hatta Mai-gida zaiyi ta sanyin wannan suyar taki...
Similar Recipes
More Recipes
-

The Balanced Bowl
-

Green Chillies Egg Butter Masala
Barnali Debdas
-

Green Chillies Pickle - Instant and Delicious
Sangita Vyas
-

Ankita Kapil Varshney
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Tangy Besan-Stuffed Green Chilli Pakoras
Manisha Sampat
-

Curry Leaves Flavoured Sev Mamra (Karuvepille Pori)
Bina Anjaria
-

StephieCanCook
-

Cheesy Garlicky Potatoes Au Gratin, my way
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Dan Flynn
-

Niki Freeman
-

Chicken Pot Pie (for Two Pies)
Natalie Truscello
-

Mamta L. Lalwani
-

jyoti prasad
-

घीया का भरता विद शिमला मिर्च ट्विस्ट
Chetna Arora
-

Bobly Rath
-

Mukti Sahay
-

Pancetta and scrambled egg brunch
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Chocolate _banana bread# chocolate baking contest#
Hellen Lynah Atitwa
-

Mukti Sahay









Comments (2)