Jollop rice and macaroni with vegetable souce

Mummy twins
Mummy twins @cook_15201449

Gaskiya wannan hadin akwai ddi sosae kuma akwai amfani ajiki

Jollop rice and macaroni with vegetable souce

Gaskiya wannan hadin akwai ddi sosae kuma akwai amfani ajiki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Makaroni
  3. Meat
  4. Cabbege
  5. Cocumber
  6. Carrot
  7. Onion(albasa)
  8. Papper (tarugu)
  9. Seasonings (kayan Dan dano)
  10. Garlic (tafarnuwa inkana so)
  11. Curry powder
  12. Veg oil
  13. Thyme (inkinada bukata)
  14. Onga (classic)

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki soya kyn miyanki da mai inyasoyu seki xuba ruwa Idan ya tafaso ki kawo kayan dandanonki da nama ki xuba ki dan bari su dan dafu ki kawo shinkafarki da kika wnke ki xuba se ki dauko curry ki xuba ki juya ya huyu sosai ki bari ta dan dahu kmr tayi rabin dahuwa seki kawo makaroni ki xuba aciki ki kawo albasarki da kika ynka ynkan da kke so kixuba ki juya seki rufe idn kinga rowan da kkasa yyi kdn kuma bkison kita Kara ruwa to seki Kara ruwa Kasan ki kawo Leda me kyau ki rufe seki saka murfi

  2. 2

    Wannan turirin xe kara sa dafata idn kinga sun dafu seki kwashe a food flask kirufe

  3. 3

    Se ki dauko su cabbage dinki ki ynka ynkn da kike so harda albasa then se kidan jajjaga attaruhu kidan soyashi sama sama seki xuba cabbege din ki dan soya sama sama kinayi kina juyawa kikawo carrot da albasa kisaka seki kawo mgginki da onga ki xuba kidan saka ruwa kdn wnda xesa sudan dafu kixuba tfrnuwarki da thyme kadan se ki rufe su dafu

  4. 4

    Seki dauko cocumber ki ynka round round da tomatoes dinki fresh one

  5. 5

    That all serve with your favourite drink

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mummy twins
Mummy twins @cook_15201449
on

Comments

Similar Recipes