Dambun Cous Cous
Steps
- 1
Da farko zaki blending kayan miyan ki sai ki soya su sosai ki kawo gyadan ki da kika dan fasata kadan sai ki zuba a kai ki kuma soya su tare da kayan miya.
- 2
After that sai ki kawo ruwa ki zuba ba mai yawa can ba,ki barsu su tafaso sosai yanda gyadan zai nuna kuma warinta yh fita.
- 3
Ki zuba seasonings and spices inki make sure kinsa mai sosai don shine dambu.
- 4
After kin duba gyadan yh nuna sai ki kawo alayyahun ki ki zuba shi sai ki kawo cous cous naki shima ki fara kashe wutan sai kina zuba shi kina juyawa haka har ki gama,sai ki qara mai inda buqata ki rufe ki maida shi wuta amma low heat don yh qara turara.
- 5
Enjoy akwai dadie sosai pha..
Similar Recipes
More Recipes
-

Smoked Salmon, Mushroom & Cheddar Breakfast Skillet
Steve Mullett
-

chef Nidhi Bole
-

Aishwarya Kitchen A
-

Sanuber Ashrafi
-

Healthy Beetroot Peas Little Millet Pulao
Rita Talukdar Adak
-

Darshana Patel
-

Juicy Homemade Beef Burger (Restaurant Style)
ultra_recipes -

Power of Grains~Vegan Wok Fried Rice😋
Anoli Vinchhi
-

Boca de Fogo
-

Jarrod Milstead
-

Tara S.
-

Trisha Noble
-

Asthmeen
-

Quinoa Salad...A Warm Salad For Chilli Days
Samira Gupta
-

jyotibahirat
-

jyotibahirat
-

Tuwon shinkafa da miyar kubewa d'anye
farida sweery
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Boca de Fogo
-

Anita Bhatia -

Spaghetti Jollof with Vegetables
Foodiescene/ Pat's Kitchen
-

Uma Sarkar












Comments (3)