Tuwon shinkafa da miyar kubewa d'anye

Tuwon shinkafa da miyar kubewa d'anye
Steps
- 1
Tuwon shinkafa da farko zaki daura ruwanki a wuta saiki gyara shinkafar ki wanke ta tas
- 2
Idan ruwan ya tafasa saiki zuba shinkafar,zaki barshi a wuta harya nuna sannan kisa muciya ki tuk'a saiki d'aure da filawa saboda yayi danko.
- 3
Zaki bqrshi a wuta ya turara sannan ki kwashe.shikenan tuwo ya gamu.
- 4
Da farko zaki wanke namanki ko kifinki ki tafasa,seki wanke kayan miyanki ki jajjaga sannan kisa manja a wuta in ya soyu saiki zuba kayan miyan ya soyu sannan ki zuba ruwa.
- 5
Saiki dauko kubewar ki ki wanke ki yayyanka in ruwan miyarki ya nuna sai ki zuba kubewar a ciki har ya nuna sannan ki Burga da maburgi sai ki sauke a ci da tuwon akwai dadi ssai miyar.
- 6
Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Boca de Fogo
-

Jarrod Milstead
-

Tara S.
-

Trisha Noble
-

Asthmeen
-

jyotibahirat
-

Quinoa Salad...A Warm Salad For Chilli Days
Samira Gupta
-

jyotibahirat
-

jyotibahirat
-

Ummu Sulaymah
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Boca de Fogo
-

Anita Bhatia -

Spaghetti Jollof with Vegetables
Foodiescene/ Pat's Kitchen








Comments