Steps
- 1
Ki wanke cauliflower dinki ki saka a blender jar ki blending ko ki goga a abun kubewa.
- 2
A yanka carrot ki wanke. Sai kawo sauce pan a zuba veg oil a zuba peas a stir fry kamar 5 minutes sai a saka carrot a cigaba da juyawa kamar 5 minutes.
- 3
Sai a kwashe ko a matsar gefe. Sai a kada egg asa salt sai a scrambling kamar 2 minutes sai a kwashe sai a zuba cauliflower din a zuba soy sauce da dan chilli powder kadan a stir fry kamar 7 minutes kafin a zuva carrot, pea's, scrambled eggs din a ciki.
- 4
A juya su hade jikinsu bayan 3 minutes a sauke sai ayi serving.
Similar Recipes
More Recipes
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

carrie
-

Coozy Life
-

Chickpea frittata #WorldPulseDay
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Sarita Mehta
-

Shina Sardana
-

Sawati Sharma
-

Radha Rani
-

Asutosh Pattanaik@odisha -

Anjali Bhatia -

Sita Sharma
-

Tanushree Jha
-

Halima sadiya Ahmad
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7151002













Comments