Steps
- 1
Da farko zaki awna garin alabonki daidai yawan da kike so, sai ki tankade ki gwaba da ruwa, ki kwaba shi da kawari, ki liliya kamar zakiyi gulisuwa
- 2
Ki zuba ruwa a tukunya kamar zakiyi dan wake, ki daura a wuta,ki barshi ya tausa, in ya tafasa ki zuba mulmulalun alabon ki a ruwan ki barshi ya dahu, amman sai Kin lura In ba haka ba ruwan zai zube ya kashe wutan. Ki dinga dubawa har ya dahu kamar dai yanda ake dan wake.
- 3
In ya duhu ki tsame ki zuba a ruwa.
- 4
Miyar tarugu : zaki jajaga tarugu da albasar ki daidai misali, sai ki daura tukunya ki zuba mai ki yanka albasa, in ya soyu sai ki zuba jajagen ki, kisa gishiri da sinadari dandanonki, ki barshi ya soyu
- 5
Sai ki ci dan sululun ki da miyar, zaki iya ci da mai da yaji kuma
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Pragati Hakim
-

Francesco
-

Ameya Bhat
-

Namrata sarmah
-

Summer Season Mini Lunch Thali (Aam Ras, Padvali rotli, Val Ni Dal & Fajeto)
Bina Samir Telivala
-

Pawon Indo Bule
-

Yakiniku (Grilled Beef Japanese style)
kurokumabonbon
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crunchy Almond Cookies (With Egg Whites)
Nia Hiura
-

Abhinit Kaur Chawla -

Ifeoma Obianagha
-

Faiza Asif
-

Farzana Memon
-

Neena Bansal
-

Faiza Asif
-

Jayshree Harish Nair
-

Sanchita Das
-

Jamubharathi
-

Tina matta











Comments