Jallof potatoes with fish

Jallof potatoes with fish
Steps
- 1
- 2
Jallof din potatoes da fish uwargida ya kamata ki gwada.
- 3
Uwargida ki samu dankalin ki na turawa ki fireshi ki yayyanka into a small pieces,bayan ki gama yayyankawa ki wanke shi tas ki ajiye gefe, dama kin tanadi ice fish dinki itama kin wanke kin gyareta sai kisa atukunya ki dauka albasanki da tomatos da pepper dinki ki yankasu,bayan kin yankasu ki sasu akan ice fish din naki, sai kisa kayan dan danonki yanda kike bukatarsu, kidaura akan wuta ki tabbata wutar kadan take ci gudun kar kifin naki yakame,kidiga mai aciki yanda bAzai kama ba, sai ki rufe
- 4
Bayan kaman 10mims sai ki bude zakiga kifin naki yayi sai ki nemi plate dinki mai kyau ki kwashe kifin zallan shi banda su kayan miyarki, sai ki ajiye a gefe, sai ki dauko dankalin naki ki juyeshi acikin tukunyarki, dama kina da boiling watar naki sai kiyi adding dinshi amma kar kicika masa ruwa daidaiwadaidai yanda zainunaraki da dankalin naki, sai ki dauki marfin tukunyarki ki rufeshi, zuwa bayan 20mins sai ki bude zakiga yayi taushi sai kidauko fish dinki da kika ajiye agefe ki maidashi
- 5
Bayan kin madashi cikin tukunyarki sai ki dauko fresh curry naki zuba sai ki rufeshi ki bashi 2mins atleast uwargida, sai ki saukeshi zakiji wani irin kamshi natashi saboda wanna fresh curry dakikai using. Daganan sai ci...thanks!
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Piccata over Angel Hair Pasta
Kendall Sampson -

Lemon Feta Andouille Chicken Sausage Orzo Bowls
Kendall Sampson -

Chili Oil Eggs Hash Browns with Spicy Ranch
BitesWithReagan
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

Healthy tasty veg semolina masala chilla
Ramaben Joshi
-

Swati Sheth
-

Suge Works
-

Kulsoom Bukhari
-

Niki Freeman
-

Steven Minogue -

Cheese caramel custard - Flan de queso
Flavor Delights @flavordelights
-

Caramelised Coconut Ice Yummies
Amazing Lady ( Grace)
-

Bmoorefood🧁
-

Eram Pwadayi Victoria -

zuby's kitchen
-

aysha Kaita -

Ntiyiso Mkhabela Mlotsha
-

Minno's Cook
-

Zainab Gwanda
-

mumeena’s kitchen
-

Quick Savoury egg free pancake
peg5188












Comments