Danmalele na kamu /Gasara

Ummu Rufaidah @cook_14199821
Steps
- 1
Da farko zaki jika geron ki ko dawa ya kwana se ki wanke kiyi masa hadin kayan kamshi, ki kula wajen wankewan ki rege shi sabo da tsakuwa.
- 2
See ki bayar a markado miki hatsin se ki zo ki kara ruwa ki tace ki fitar da dusan, se ki barshi ya kwanta, sannan ki debi gasaran ki dama ki saka Maggi da Dan gashiri.
- 3
Dama kin Dora ruwa a wuta ya tafasa se ki tukashi kamar tuwo ki dan diga kanwa kadan sabo da Dan tsami kuma ze saka shi ya danyi danko.
- 4
See ki rufe ya Dan turara zuwa 10 to 15 minutes se ki sauke ki baza a plate se ki masa hadi yanda kike so.
- 5
Ki kula wajen tukawan kiyi da sauri da sauri Dan kar ya kukkulle /gudaji.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Niki Freeman
-

Steven Minogue -

Iskan Detia Karina
-

Ummu Rufaidah
-

Pravin
-

Avni Arora -

Priyanka Rane -

Kim Govender
-

Kamogelo Maleka (KmCooking Obsession)
-

Kamogelo Maleka (KmCooking Obsession)
-

Chef Archana Dave
-

Okon Micheal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7228133







Comments