Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Suyabean
  2. Alum
  3. Salt
  4. Maggi
  5. Vegetable oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara waken suyar sai ki wankeshi kikaishi amarkadashi.1

  2. 2

    Bayan an markadashi,sai ki zubashi cikin babban roba,sai ki zuba ruwa ki taceshi ki cire madarar.

  3. 3

    Sai ki zuba cikin tukunya ki rufe ya fara dahuwa.sai ki zuba gishiri ki kuma kada alum aciki ya tafasa gaba daya.

  4. 4

    Idan ya tafasa zakiga ya fara gamewa haka zayayita tafasa har ya game gaba daya.

  5. 5

    Sai ki kwashe ki zuba cikin buhu ki matse. Sai ki yanka iya girman da kikeso. Kiaza mai yayi zafi saiki zuba aciki, kibarshi harya soyu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Abdullahi
Zainab Abdullahi @cook_15245095
on

Similar Recipes