Plantain Scotch egg
Steps
- 1
Kayan da nayi amfani da su
- 2
Bayan nan na bare plantain dina guda ukku na zuba a tukuny mai kyau na zuba ruwa cup daya na aza akan wuta ta dahu na juye a roba mai fadi na samu muciya na dakata sai na samu eggs dina guda 4 nasa a tukunya na dafa su na b'are su
- 3
Sai na kawo tattsai na da albasa da attarugu dana jajaga na zuba tare da madarar na dan zuba ma madarar ruwa kadan sanan na motsa na zuba a cikin hadin plantain din na saka maggi na rabi a ciki sanan na motsa sanan na zuba hadin a hannu na nayi masa fadi na saka egg din a tsakiya na rufe
- 4
Na fasa eggs dina guda 1 na saka masa sauran rabin maggin nan na kada sanan na saka hadin nan nawa ciki ina tsomawa ina fiddowa sanan in saka shi ciki bread crumbs dina koh ina ya samu
- 5
Bayan nan zan aza mai a cikin pan dina yayi zafi in soya wanna plantain Scotch eggs din bayanan na samu plate dina na aza shi akai na saka lettuce dina na yanka tumatur dina nd red pepper
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken in Homemade Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Pragati Hakim
-

Dal Khichdi (One Pot Healthy Meal 🥘)
Alka Bhandari
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Adrak - Pudina Chai --- Indian Ginger - Mint Tea, A Wellness Drink In Monsoon
Bina Samir Telivala
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Niki Freeman
-

Steven Minogue -

Cheese caramel custard - Flan de queso
Flavor Delights @flavordelights
-

Al~Fadir's Cuisine
-

Doodh Ilish (Bengali style Fish in Milk Gravy)
Bethica Das
-

Red velvet muffins#my Valentine's recipe#author marathon
Lucie Warigiah
-

sona hirani
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Anjar Priandoyo
-

Larry Page
-

Alawy's Kitchen

























Comments (2)