Steps
- 1
A sami flour mai kyau a zuba a roba sai a zuba baking powder kadan a gauraya sannan a zuba ruwa kadan kwaba da tauri sosai Sai a sami rolling pin da chopping board a yanko flour din da aka kwaba a fadada ta sosai idan an gama sai a fitar da shape yadda akeso
- 2
Sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a na tsomawa a mai ana soyawa har ya soyu sannan a kwashe
- 3
Sai a dora ruwa kadan a tukunya tare da sugar a dafashi ya dahu sai a dan soma kauri sai a sauke a matsa lemon tsami a ciki a gauraya sai a dauko soyayyan dubulan din a saka a ruwan sugar din sai a dauke shi sannan a aje a mazubi
Similar Recipes
More Recipes
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Healthy Faradi Dessert(Desiccated coconut)
Bina Anjaria
-

Easy Korean-Style Ham Cheese Toast Recipe 🥪
AllDay Meal
-

Zhenyang Xue
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Supraja Nagarathinam
-

Rashmi Negi
-

Fulanys Girl
-

Joyce Ng'ong'a
-

Plantain fiesta #plantainrecipecontest#
Hauwa Dakata
-

Plantain fiesta #plantainrecipecontest#
Hauwa Dakata
-

Nafisah Hadi Amin
-

Ummu Sulaymah
-

Ilika kamra
-

Bmoorefood🧁




Comments