Tuwon Semolina Miyan Kubewa Bushasshe

#Jigawastate Ina son tuwo sosai ni da family nah more especially nayi dumame da safe. Yh Allah dumame yayi a rayuwa.
Tuwon Semolina Miyan Kubewa Bushasshe
#Jigawastate Ina son tuwo sosai ni da family nah more especially nayi dumame da safe. Yh Allah dumame yayi a rayuwa.
Steps
- 1
Na daura ruwa a wuta daya tafaso sai na zuba salt & oil ciki na kawo semolina na zuba ina tuqawa har yh danyu kauri sai na barsa haka na rage wuta don talgena yh nuna,after 3 minutes naxo na tuqa tuwo nah yayi tauri sai na gyara bakin tukunya nah na rufe na barshi yh nuna
- 2
Na gyara kayan miya nah nayi blending insu na daura mai a wuta na kawo kayan miya nah na barsu suka soyu sai na zuba ruwan nama na kawo seasonings & spices ina na kawo daddawa da wake wanda na dan dakashi ba sosai ba na zuba dama already ina da naman kaza nah sai na zuba shi na barsu suka tafaso sosai don warin daddawan yh fita kuma waken yh nuna.
- 3
After komai yayi sai na tsame nama a bowl na kawo kubewa na kada har tayi kauri nadan rage wuta sai na dauko wannan naman dana kwashe na mayar shi cikin miya na barsu bisa wuta su dan tafaso sai na kashe na bar miyan a bude sbd kada ta tsinke.
- 4
Naci tuwo nah da man shanu & yajin daddawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Shivani gori
-

Annike !:)
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Minakshi Singh
-

nerpeyser i imam -

Sunita Shah
-

Fatimah Birma
-

Dimple Jagga
-

Fatimah Birma
-

Sunita Shah
-

The M&S Kitchen
-

Bajre ki roti Sarso ke saag ke sath
Rekha Mehta












Comments