Dambun shinkafa
Dambun shinkafa is one of my favourite I love it
Steps
- 1
Da farko xaki kai shinkafarki a barzo miki sai ki wanke ki tsane
- 2
Sai ki zuba a qualander already kin Dora ruwa a tukunya sai ki kawo qualandar da kika sa barzazen shinkafa ki Dora akai sai ki sa Leda dan kar tururin ya fita sai ki kawo murfin tukunyar ki rufe
- 3
Bayan kamar minti talatin haka sai ki duba idan yayi laushi sai ki sauke ki zuba babban bowl
- 4
Sai ki kawo gyadarki da kika daka ki zuba akai ki kawo zogalenki da kika gyara shima ki zuba
- 5
Ki kawo spices da seasoning dinki kisa da taruhunki da kika jajjaga
- 6
Kisa albasa ki jujuya ki motsa da kyau sabida komai yaji
- 7
Sai ki kara juyewa a cikin qualander ki mayar kan wuta yayi ta turara
- 8
Bayan kamar 20 min ko 30 min Zaki iya sauke kamshi zakiji na tashi shi zai nuna miki komai yayi sai ki sauke ki sa soyayyen mai kulli ki sa yaji idan kina raayi zama ki iya ci haka
- 9
Serve with cold drink kamar zobo ginger drink cos dambu sai da abu mai sanyi
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Sweet Potatoes with Turmeric Egg Sauce
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Aisha Magama
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ninaskitchenfoodie -

Gentle_xahra
-

Gupta Mithlesh
-

Okro Ayoyo beans & groundnut soup
Jamila Ibrahim Tunau
-

Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

HallieGeeCooks
-

Meenat Kitchen




Comments