Alale da manja da yaji
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
Alale da manja da yaji
Steps
- 1
Zaki surfa waken, ki wanke ki hada da tattasan,tarugun da albasa ki niqa. Bayan nan zai ki zuba mai ruwan zafi,Maggi,yankakkiyar albasa da manja ki jujjuya.
- 2
Kullun yafi na qosai ruwa kuma kar ki bugu dan in kin buga zaiyi kumfa. Sai ki daudaura a leda kiyi steaming.
- 3
Ki soya manja ki daka yaji sai kiyi serving tare da alalen
Similar Recipes
More Recipes
-

Sparkling Pomegranate Fizz Anaar Soda
Rumana Irfan
-

ShaiLeeds
-

cudi
-

Sarvat Hanif
-

Sticky Miso Salmon with Sesame Greens & Edamame Rice
Mark Baldwin
-

Krishna Dholakia
-

Curried Turkey Pie with Squash Mash
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Sanuber Ashrafi
-

Autumn Spiced Soft Cinnamon Rolls
Crumbs & Chaos
-

shimi
-

Amazing white chocolate macadamia nut cookies!
Bmoorefood🧁
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Jerk Chicken with Mango Habanero Sauce
Rebecca Dunsworth
-

Ruchi Chopra
-

Maryam Khalid
-

Whosayna’s Fried Tapioca / Cassava
Husseina Nazir
-

Divya Konduri
-

saute&stir
-

Stirred fried rice and fried chicken
Cookingwithseki
-

mechas -

Maryam MG
-

Sanchita Das
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7305250







Comments