Pasta with stew3 recipe by Khabs kitchen

Pasta with stew3 recipe by Khabs kitchen
Steps
- 1
Kisa nikakken nama acikin bowl kisa spices da seasoning,nikakken attarugu,ginger and garlic,ni kakkiyar albasa,ki fasa kwai sai ki jujjuya sai ki mulmula kamar ball kisa acikin garin bushashshan biredi sai ki suya a mai
- 2
A tukunya kisa mai sai ki xuba slice albasa ki juya idan ta fara laushi sai kisa tafasasshen kayan miya kiyi ta juyawa lokaci xuwa lokaci har sai ya Suyo(20min haka)sai ki xuba su peas,carrot,dankali,Dun kulallan nama,ginger and garlic kI juya kisa su maggi da gishiri ki sa ruwa yanda xai isheki dafa su dankalin da peas
- 3
Idan tayi a sauke Ana ci da komai I.e shinkafa,taliya,cous cous etc
- 4
Ita kuma taliya kisa ruwa a tukunya idan ya tafasa kisa mai sai kisa taliyar idan ta dahu kiyi per boiling
Similar Recipes
More Recipes
-

Gisela 🇵🇭
-

Ifeoma Obianagha
-

Hareem Malik
-

Fried Potatoes with cheese and Japanese sauce
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Lemon White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Sangita Vyas
-

Healthy tasty unique sabudana dry fruit kheer
Ramaben Joshi
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mushroom Risotto – Rice Cooker Method
Hiroko Liston
-

Alkaline - Butternut Squash Fries
eshivers
-

Ritika Agrawal
-

KAITA'S KITCHEN
-

Rashi Jain
-

Haleema Waxeerie
-

Rekha Jangid
-

chef famara
-

Rakhee Rathi
-

Nafisah Hadi Amin
-

Haleema Waxeerie
-

Ritika Agrawal











Comments