Steps
- 1
Zaki jika ayan ki da ruwa,bayan kin wankeshi sosai,sai ki dauko danibo naki ki buden cikin saboda kar asamu mai dotti bayan kin bude sai ki dakashi sama sama sai ki jikashi da ruwa ki bar shi.
- 2
Zaki bare kwakwa naki sannan ki gogeshi a abun goge kwakwa yayi pieses kanana,sannan ki juye akan ayan bayan ayan ya jika.
- 3
Idan ayan ya jika sai ki zuba kwakwa da dabino akayi kiga dabino yayi laushi yadda ze jika,shikuma ruwan danibo dashi zakiyi ruwan mardake,sai ki markadashi idan ya markadu sai ki taje shi.
- 4
Bayan kin tace,dama olready kin sa ruwan sanyi a freege saboda yakimi daidai sai ki ruwan sanyi sannan kisa suger daidai saboda kinsan dabino da ruwan shi yana ciki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shantae Lanise Wheeler
-

MissFit Rebel Hot Chocolate Shake
Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

MissFits Rebel Chocolate Chip Cookies
Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

MissFits Rebel Cabbage with Shrimp & Polish Sausage
Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

Oven-Baked Chicken Legs with Broccoli & Alfredo Sauce
Shantae Lanise Wheeler
-

Christina
-

Grill-Master
-

Christina
-

Peanut Butter Chip Cheesecake Brownies
Crock Pot Girl 🤡
-

Jarrod Milstead
-

Brenda Njemanze
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Geeta Rani Sharma
-

Gazal Batra
-

Rekha Jangid
-

M's Treat And Confectionery
-

Snehlata Chauhan
-

Maureen 😀
-

Uzma Syed
-

Fatimah Birma




Comments (2)