Steps
- 1
Kisa yeast a ruwa me dumi ki juya,sai ki Kawo sugar ki sa akai ki Kawo egg shima ki hada duka ki juya ya hadu guri daya.
- 2
Sai Kawo flour inki ki hada akai ki hade su har su hada jikinsu.
- 3
Sai ki dauko butter enki ki sa akan kwababben flour en ki ta bugawa kina murzawa ya hade jikinsa.
- 4
Sae ki ringa gutsira kina yinsa kamr ball sai ki ajiye a kan tray bayan kin barbada flour kadan akan tray in sbd karya kama.
- 5
Bayan kin gama sai ki rife da leather me tsafta,sbd ya tashi.NOTE:in Kimasa ya tashi da wuri sai ki zuba ruwa me dumi a roba sae ki Dora tray on akai zai tashi da wuri. Ana bari xuwa 30min to 1hr.
- 6
Baa yin bula sai Anzo soyawa,sai kisa index finga dinki kiyi Huda a tsakiya ki dauko ki soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Baked garlic parmesan potato wedges
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Ravioli in a sausage, garlic, and wine sauce
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

My Grilling Spot
-

Bayou Cajun Mama
-

Alessandra
-

Asutosh Pattanaik@odisha -

Samira Gupta
-

Sertou's Kitchen
-

The M&S Kitchen
-

Chicken in coconut milk# authors marathon
Ruby Verma
-

rukayya habib
-

Charity Munoru
-

Zubaida Isah








Comments