Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Ruwa
  3. Gishiri
  4. Kayan miya
  5. Kayan kamshi
  6. Nama
  7. mai
  8. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki aza tukunya,kisa ruwa idan sun tafasa ki wanke shinkafa kisa gishiri,sai ki bata lokaci,idan ta dahu sai ki sauke

  2. 2

    Zaki nika kayan miyarki,kisa a tukunya,idan sun tsote ruwan sai ki sauke,ki zuba mai a wata tukunyar idan yayi zafi sai ki dauko tafasasshen kayan miyarki kisa,sai ki sa namanki, maggi da kayan kamshi

  3. 3

    Zaki gyara latas dinki ki yanka kanana ki wanke shi,zaki yanka tumatur da albasa suma ki wankesu sai ki zuba akan shinkafar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemas kitchen
Teemas kitchen @cook_15457918
on
Sokoto State

Comments

Similar Recipes