Danwake
Amazing traditional dish
Steps
- 1
Zaki Hada cassava (rogo),wheat (alkama),and corn 🌾 (dawa) ki bada a nika miki a engine,
- 2
Jika Kanwa, ki sa rariya mai Laushi ki tankade garin sai ki saka kuka ki motsa kukar ya shiga cikin gari.
- 3
Ki daura ruwan zafi a tukunyar da kika San zata wadata.
- 4
Zaki dauko ruwan kanwa ki tace a cikin garin ki kiyasta ruwan da zai kwaba garin ba da Taurus Zaki kwaba ba kamar Lauren kwabin fanke zakiyi
- 5
In ruwan ki ya tafasa ki jefa Danwake kar ki rufe bayan jefawa don zai taso ya zuba ki barshi yayi tafasa kamar 4-5 sai ki debo ruwan sanyi da matsami ki rinka tsamewa kina sakawa cikin ruwan sanyin
Ki kara daurayewa sai a zuba aci da mai dayaji ko miya
Similar Recipes
More Recipes
-

Slow-cooked Ox Cheek in Red Wine
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

The Easiest Homemade Chocolate Candies 🍫
OnlyProven Recipes
-

Deepa Rupani
-

Padmini Venkatesan
-

Pragati Hakim
-

Ryan
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Bethica Das
-

Aloo Dum(Bengali-Style Spicy Potato Curry)গরম মশলায় আলুর দম | A Bengali-Style Spicy Potato Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheesy Ham & Hashbrown Casserole
StephieCanCook
-

⚡Welderwoman⚡
-

kanisuroll
-

Lucy Miriti
-

praveen -

Yui Miles
-

Bukang - Abujamom
-

pratibha -

Savitha Ravi
-

soniya -

Nilanjana -

saroj -

Pans n Pots








Comments