Miyar zogale with tuwon shinkafa 2
I like the soup with all my heart
Steps
- 1
Ki wanke wakenki ki daura a wuta kiyi jajjage ki xuba a kai kisa maggin da onga
- 2
Kijika busashshen Kifi da ruwan zafi sai ki wanke kicire kayan ki xuba
- 3
Ki zauna ki gyara zogalen idan waken ya nuna irin saura kadan ya karasa sai kixuba zogalen kisaka dalam ki rufe
- 4
Ki dama gyadan ki xuba ki rage wuta kibarshi ya nuna sai ki kashe
- 5
Ki daura ruwa a rukunya idan yatafasa ki wanke shinkafanki ki xuba karki basa wuta dayawa zaiyi danye idan yasha ruwa bai nuna ba ki kara yayi laushi
- 6
In har shinkafan tayi ruwa zaki iya kamashi da semo ki tuka and pls note miyar gargajiya bayadob tarkace da soye soye baya kyau baya dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

DashaS
-

Christina
-

Aachu Periwal
-

Wainar shinkafa with tomato source
Ummusumy
-

Charu Gaurav Arora
-

Rice &beans with oven grilled chicken
Hadiza Muhammad
-

Asmau Maikaba -

Matoke with sidechic in green land
Grace KINYA
-

African star fruit(agwaluma) smothie
haleedawud -

Rupali Kolvekar
-

Priya Dey






Comments