Burgar Masa

A kulluna ina son gwada sabbabin abinchi shirin zuwan #Ramadan
Burgar Masa
A kulluna ina son gwada sabbabin abinchi shirin zuwan #Ramadan
Steps
- 1
Yanda zaki hada namanki zaki daka tarugu albasa tafarnuwa da maggi da kayan kamshi
- 2
Se ki mulmulashi dunkule dunkule
- 3
Se ki soya ki na dannawa qadan qadan kina juyawa har yayi duhu se ki dan saka ruwa ki rufe kibashi minti 5 su dan shanye ga wuta kadan
- 4
Se ki aje gefe muta fi muhada masa
- 5
Ki hada semo suga da yeast ki kwaba da ruwa ki barshi ya tashi kusan awa 1 se ki gasa masar ki
- 6
Se ki rabata kowace 2 yanka daga kwance
- 7
Ki tsige latas din ki ki yanka cucumba kwai da albasa
- 8
Se kifara jerawa ga bangare 1 na masa kisa latas cucumba naman da kika soya tumatur albasa kwai se ki qara saka latas sannan kisa baren guda na masa
- 9
Se ki saka tsinken tsire don ya tsaya.
- 10
Ga komai ya kamalla baa ba yaro me kuka
- 11
- 12
Yanda zaki hada namanki zaki daka tarugu albasa tafarnuwa da maggi da kayan kamshi
- 13
Se ki mulmulashi dunkule dunkule
- 14
Se ki soya ki na dannawa qadan qadan kina juyawa har yayi duhu se ki dan saka ruwa ki rufe kibashi minti 5 su dan shanye ga wuta kadan
- 15
Se ki aje gefe muta fi muhada masa
- 16
Ki hada semo suga da yeast ki kwaba da ruwa ki barshi ya tashi kusan awa 1 se ki gasa masar ki
- 17
Se ki rabata kowace 2 yanka daga kwance
- 18
Ki tsige latas din ki ki yanka cucumba kwai da albasa
- 19
Se kifara jerawa ga bangare 1 na masa kisa latas cucumba naman da kika soya tumatur albasa kwai se ki qara saka latas sannan kisa baren guda na masa
- 20
Se ki saka tsinken tsire don ya tsaya.
- 21
Ga komai ya kamalla baa ba yaro me kuka
- 22
Irin wannan kayan dadin se chikin #Ramadan
Similar Recipes
More Recipes
-

Maharashtrian Green Chilli Thecha
Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hari Mirch Paneer Gravy / Tasty Paneer Green Chili in 15 Minutes
Navnita Jaiswal
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

Chicken Tinola (Filipino Tinolang Manok)
Emperor Nasi Goreng
-

Sarvat Hanif
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

cindybear
-

Amanda
-

zuzu_cuisine
-

J.A.B.
-

A Chef and A Mom
-

Neha Rai Gupta
-

zuzu_cuisine
-

Satya Jha
-

A Chef and A Mom
-

Trapti Jain
-

Manisha Khatavkar
-

Pooja M. Pandit
-

Raghini Phad

Comments (4)