Custard filled tarts

Tarts are part of dessert it was super yummy food .it method ís very clear and easy to make and u can fill it with any of your choice such as custard, whipped cream, fruits and milk.
Custard filled tarts
Tarts are part of dessert it was super yummy food .it method ís very clear and easy to make and u can fill it with any of your choice such as custard, whipped cream, fruits and milk.
Steps
- 1
A cikin kwano mai kyau a zuba butter da icing sugar a juyasu su hade.
- 2
Sai a zuba egg yolk a sake juyawa su hade jikinsu kafin a zuba egg whites a juya a zuba vanilla Sai a tankade flour a juya su hade sosai.
- 3
Sai a kawo tarts pan a shafa oil ko butter a jiki sai a kawo tart dough din a dan gutsuro a zuba a saka yatsa a dannanshi a jikin bangon tart pan din anayi ana cere wanda y hauro saman Pan din a haka har a gama sai a Dan saka fork a dan caka tsakiya. Sai a gasa a oven kamar 20 minutes.
- 4
Bayan ya gasu sai a cire daga cikin Pan din a ajje a barshi y huce kafin y huce.
- 5
Sai a zuba 2 cups na madara a wuta a zuba vanilla a bar ruwan y tafasa sai a zuba garin custard a dama shi da dan kauri kamar koko. Sai a dakko tart din a zuba a ciki a saka mint leaves ko strawberry, cherry da sauransu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

cindybear
-

Sarvat Hanif
-

ifuchi
-

Kumkum Chatterjee
-

Eggplant Balado (Sambal Terong Balado)
Emperor Nasi Goreng
-

Tortilla Crisps -

Garima Mayur Mangwani -

Shital Jataniya
-

Bengali Style Lau Diye Moog Dal
Jibita Khanna
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

zuzu_cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bmoorefood🧁
-

Pooja Agrawal
-

Gracious Nelyne
-

Vid'zz Batra
-

Shivangi Khetrapal
-

Connie -

Everlyne Mwanisa -

Leyona Wangari
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Beryl otieno
-

Sonia Wadhwa




Comments