Steps
- 1
Da farko zaki hada duka kayan hadin ki
Waje daya amma ki ajjiye wanken ken namanki a gefe - 2
Sai ki marka dazu waje daya saiki sa mai ki chakuda kishafa wa naman ki mutsitstsika
Ya zamana ko Ina ya shiga cikin naman ki - 3
Sai ki sa shi a leda kisa shi a frige yayi kamar awa 2 haka ko 1 yanda duk kayan da kikasawa naman ki zai riki naman kenan
- 4
Sai ki sa naman a tukunya kisa dan ruwa kadan karya rufe naman dai ki rage wuta
Haka zakita kara ruwa kadan kadan har zai naman ki ya dahu amma kinayi kina sa kayan hadinki na dindano - 5
Idan naman ya dahu sai ki bari ruwan yadanyi kauri sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Larry Jackson
-

ChristNme
-

icancervive10
-

Rory McGarry
-

Tina Louise Silance
-

Maryann -

Winny Edward -

jamila Muhammad -

Glory -

Dry fruits laddu (without sugar)
Polly Basu
-

Malaysian Kitchen UK
-

Ronny -

Radish and Mushroom Mixed Leaf Salad,
Amazing Lady ( Grace)
-

Ritika Agrawal
-

Bishakha Kumari Saxena
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7616993

Comments (4)