Jollof din taliya da alayyahu

Mrs zayyan @cook_15421804
Jollof din taliya da alayyahu
Steps
- 1
Zaki tafasa namanki da albasa da kayan kamshi
- 2
Sai ki jajjaga kayan miyanki
- 3
Idan naman ya tafasu sai ki juye ki soya kayan miya
- 4
Idan sun soyu sai ki zuba ruwan tafashen namanki da naman ki kara ruwa kadan
- 5
Idan ya tafaso sai kisa taliyar ki kara maggi
- 6
Sai kisa alayyahu su ida damuwa tare
- 7
Saiki yanka cucumber
- 8
Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

⚡Welderwoman⚡
-

White sauce cheesy chicken casserole
Bmoorefood🧁
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Shivangi Khetrapal
-

pranita Deshpande
-

Farfesun naman rago da dankalin hausa
Mrs zayyan
-

Gimbiya's Flavour
-

Ifeyinwa Success Udeze -

Chappati Egg Roll with Moringa
Jaleela Kamal
-

Yasmeenah
-

Neetha Venkatesh
-

Sunita Shah
-

Phardeeler
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7628913









Comments