Steps
- 1
Za ki gyara naman ki kj wanke shi saikisa kayan qamshi curry, thyme garlic powder and ginger sai ki yanka masa albasa sannan kisa dandano da gishiri kadan
- 2
Sai kisa ruwa ki dora shi ya tafasa daidai yadda in ruwan ya qafebjikin naman yayi laushi, sannan saiki sauqo da naman.
- 3
Zaki yanka veggies dinki manya manya tatashe koren tattashe, carrot, da albasa mai ganye bayan nan ki sake wanke su ki tsane su.
- 4
Sai kisa mai a tukunya ki fara zuba naman ki kina juya shi ki rage wuta sosai, baa so ya soyu zaki juyashi ne sama sama saiki kawo veggies din ki juye kisa curry seasoning da salt kadan kina dan juya suma veggies din kar su dahu sosai saboda ana sonsa da ruwa- ruwa saiki sauqe, zaki iya ci da rice, noodles da sauran su.
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Kuldeep Kaur
-

Chef Uwani.
-

Aisha Ajiya
-

Hema Sekar
-

Valarie Muthoni
-

Sunita Shah
-

Deepa Ganthi
-

Ice-Cream pomegranate sweet Idli Sandwich
Shilpa Wani
-

Becky










Comments (7)