Masa wainar shinkafa

It's very delicious I really like #kanogoldenapron
Masa wainar shinkafa
It's very delicious I really like #kanogoldenapron
Steps
- 1
Ki jika shinkafar ki like for 2-3hour bayan ya jika saiki siyaye ruwan ki zuba dafaffiyar shinkafa akai miki nika.
- 2
Bayan an kawo an nuka kisa yeast ki juya saiki rufe kibar shi ya tashi inya tashi zakiga ya kumburo yayi bulale.
- 3
Saiki sa sugar, salt kadan kijuya har da su baking powder saiki daura kasko akan wuta.
- 4
Ki zuba mai a kowani rami inya danyi zafi saiki diba kulum taki da ludayi ki zuba.
- 5
In dayan gefen yayi saiki juya dayan mayayi kada ki saka wuta dayawa zai kone masarki bazatayi kyau ba.
- 6
Inyayi golden brown sai ki kwashe zaki ki iya cin sa da duk miyar da kike so ko kuma kuli.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Hema Wane
-

Mridula Srivastava
-

Francesco
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Swapna -

Fulanys_kitchen
-

Maryamaminu665
-

Maryamaminu665
-

Maryerm Khabeeyr
-

Aaron Wiseman -

Hajjo's Delight
-

Aaron Wiseman -

bighneswar moharana
-

Maryamaminu665











Comments