Home made samosa
Steps
- 1
In a bowl kisa flour, salt, garam masala and oil saiki xuba ruwa ki kwaba(dough din ya zama kamar na meat pie wurin laushinshi).
- 2
Ki raba dough din into six saiki dauki one ki murza sosai yay fadi kuma kar yayi kauri saiki ijiyeshi gefe ki barbada mashi flour Kadan da mai.
- 3
Ki dauko wani ki kara murzawa saiki daura akan na farkon ki kara saka flour da mai din. Haka zakiyi tayi harki gama duka.
- 4
Saiki dauko su duka ki kara murzawa sannan kisa frying pan yayi zafi saiki daura murjajjen flour din yayi some secs saiki juya dayan side din shima yayi( zakiga yana dagowa kadan kadan saiki fito dashi daga frying pan din ki ninkashi biyu saikiyi cutting dinshi into four. Ki dauki one saiki rarrabasu sauran ma haka zaki rabasu. Daga karshe idan kin kirga zakiga ya baki 16pieces. Saiki rufesu da towel dan karsu bushe.
- 5
Ki wanke nama ki tafasashi da kayan kamshi saiki daka a turmi tare da ataruhu.
- 6
Kisa mai kadan a frying pan idan yay zafi saiki zuba onion da nama, maggi and curry powder ki juya zuwa 1min ki sauke.
- 7
Ki kwaba flour da ruwa Wanda zakina like samosan.
- 8
Ki dauki 1 sheet saiki lankwasa one side ki shafa flour din, ki kara laukwasa dayan side saiki zuba naman acikinshi ki like da flour haka zakinayi harki gama.
- 9
Ki soya cikin mai mai zafi.
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Suge Works
-

Cluelesskitty
-

Classic Masala Tandoori Kulhad Chai
Shital Jataniya
-

Laura
-

Sholeh Zard (Persian Saffron Rice Pudding)
Fateme Persian Kitchen
-

Ray368523 -

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Ummee Irfan Kitchen
-

Helen Ochigbo
-

Helen Ochigbo
-

mrs alasawa -

Helen Ochigbo
-

Helen Ochigbo
-

Helen Ochigbo
-

cindybear
-

Hawwah shehu
-

ummusabeer







Comments