Roasted chicken
Steps
- 1
Da farko za'a wanke kaza a tsaneta sai ashafa mata mai ajikinta, sannan sai aɗauko spices ɗinda aka haɗa tareda maggi da gishiri sai abarbaɗa akan kazar, sai an tabbatar ko ina yaji har cikin kazar.
- 2
Bayan haka sai aka daka tarugu tareda garlic sai aka shafa ma kazar dan anason tayi yaji, acikin kazar sai aka raba lemun zaƙi 2 akasa rabi, tareda rabin albasa aka chusa acikin kazar, sai aka amfani da lawashi aka ɗaure mata ƙafafun, sai aka shinfiɗa foil paper a baking tray aka watsa albasa da lawashi sannan sai aka gasa
- 3
Za'a iya shafa butter a maimakon man gyada, sannan kowane irin spices mutum yakeso zai iya amfani dashi a shafa ajikin kazar sannan a gasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

🌶️ Chatpata Chicken Kaleji Masala
Khanfaiziya5 -

Blueberry, Almond and Lemon Cake
Ricardo
-

Gilani Persian Aloo Mosamma (Chicken and Dried Fruit Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Aloo Bukhara (Persian Dried Plums)
Fateme Persian Kitchen
-

Coriander Thepla and Black Chickpeas Dry Sabji
Keshma Raichura
-

One-Pan Garlic Herb Chicken, Broccoli & Potatoes
Tiffany Lopez -

Durreshahwar Khan
-

Colourful 3-in-1 Rice with Pepper Stew
Jois1defoodie
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Fulanys_kitchen
-

Bobly Rath
-

Vaishali Singh
-

Sawati Sharma
-

Ammaz Kitchen
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Sabina Tabassum
-

Sangita Raina -

Kavita Sharma
















Comments (4)