Gasashiyar doya (roasted yam) & miyar gasashiyar kifi

Gasashiyar doya (roasted yam) & miyar gasashiyar kifi
Steps
- 1
Ki samu doyar ki mai kyau mai gari wanda zatayi kyan dafawa ki hura gawayi idan ya ruru sai ki dora doyanki kina yi kina jujjuya ta har sai kin tabbatar ta gasu sannan ki cire ta a wuta ki kankare bayanta inda yadanyi baki bakin
- 2
Sannan ki soya manjan ki a wuta idan kikasa albasa ta soyu sai ki zuba yankakkun kayan miyanki a ciki sai ki zuba gishiri idan yayi sannan ki kawo sauran kayan dandanon ki da kayan kamshin ki ki zuba idan ya dan soyu sai ki zuba gasashiyar kifin ki da kika bare da kuma sliced albasan ki sai ki rufe ki barshi kaman na minti 1 sai ki sauke
- 3
Ki yayyan ka doyan ki a plate ki zuba masa wannan Sauce din kifin kici za'a iyan cin shi da lemo mai sanyi (Cold drink).... wannan abincin ana cin shi dan marmari...... ENJOY a ci lfyyyyyy
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

Larry Jackson
-

ChristNme
-

icancervive10
-

Rory McGarry
-

Tina Louise Silance
-

Nd Beau
-

Sumy's delicious
-

saminu anas
-

Ila Palan
-

Sweet potatoes and dry fish stew
Tastyaffairs Cakes N'Event
-

Ankita Mazumder
-

Tastyaffairs Cakes N'Event
-

Samira Abubakar
-

Shampa Das
-

Bibhasini Patra








Comments