Cincin
Cincin akwai dadi try this one #kanogoldenefron
Steps
- 1
Dafarko zaki tankade flour sanann ki zuba sugar da gishiri sai baking powder ki juyasu saiki zuba mai da butter kiyita juyasu saikisa ruwa Dan kadan ki making dough din dinki
- 2
Kiyi kneeling dinsa sosai saiki bashi Monti 5 ki rufesa da Leda ki kaisa guri mai Dan dumi na Monti 5 sanann ki daukosa ki Mirza ki yanka yanda kikeso
- 3
Sannan ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki dauko dough din da kika yanka ki dunga zubawa kina soyawa har ya soyu idan yayi golden brown saiki juya data bangaren haka zaki dunga yi masa.
- 4
Idan kina soya cincin ba'a tafiya abarshi ki tsaya a kansa harki gama kada kuma ki barshi ya kone saboda bazai maki kyauba. Idan ya soyu kisa a matsami idan man jikinsa ya tsane saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Colourful 3-in-1 Rice with Pepper Stew
Jois1defoodie
-

Healthy tasty crispy wheat flour mathri
Ramaben Joshi
-

Myles Levin
-

Methi Thepla with raw mango chutney
Shobha Deshmukh
-

Rekha Bapodra
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Hauwa Dakata
-

Rice, steamed cabbage and coconut beans
Wambui Wa Otieno
-

Divya Haridas
-

Meenat Kitchen
-

Wambui Wa Otieno
-

Momyn Areefa -

Divya Haridas
-

Tayyaba Tayyaba
-

Jallop rice with stew and cosolow
Mum ashraf's kitchen
-

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah











Comments