Kosai da zafinta

#Abuja .duk lokacin da zamuyi iftar dole na Fara da kunu da kosai 😄😋
Steps
- 1
A surface wake acire dussa
- 2
A Dan barta cikin ruwa tayi kaman minti goma Sha biyar
- 3
Sai akai niqa(markade)
- 4
In an dawo daga kaiwa enjim sai a saka gishiri a dauko ludayi a buga kullun kosai ya bugu ya tashi yayi zar kyau.in qullun yayi kauri adan qara ruwa Kar yayi sululu.
- 5
Asaka man gyada a cikin pira pan. A yanka albasa
- 6
Bayan ya dauki Yan mintoci albasar ta qone sai ki Nemo ludayi kina diba kina zubawa cikin Mai.
- 7
Abari sai kosai yayi ja sai a juya dayan gefen ya soyu.
- 8
Sannan sai a kwashe a zuba cikin cikin Dan kwanon da anka saka jarida ko tishu don Mai ya tsane.
- 9
Sai ajuye a pilet (tangaran) aci da koko ko yaji.😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

MOTHER'S DAY SPECIAL, MOM'S FAV PATISAPTA PITHA (#CA26 #mother's_day'26)
ANANYA BHATTACHARYA
-

Ryan
-

Ryan
-

Sudipa Gope
-

Shruti Sriram
-

Jigisha Modi
-

Jibita Khanna
-

busa's cook
-

culinarycubit
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Hayley Bradley
-

Zakarias Emc
-

Momyn Areefa -

seeyamas Kitchen -

Vivian A
-

Afreeda's_Bakery
-

Blessing M
-

SASHA'S TASTY BITES ♥️💕
-

Nkechi M -

Jenn's Ordinary Kitchen






Comments