Steps
- 1
Da farko zaki samu doyarki ki fere ki yanka ki wanke sai ki daura a wuta ya dahu Amman kar yayi irin lugub din nan saboda kar ya kwabe miki. Kisa gishiri a dahuwar.
- 2
A cikin wani bowl din zaki fasa kwai ki kisa albasa da gishiri ki kada.
- 3
Bayan doyanki ya dahu sai ki sauke ki dauko turmi bayan kin daka kayan miyanki irinsu attaruhu da albasa sai kisa doyan acikinsu ki takesu tare kisa Maggi.
- 4
Bayan kin gama dakawa sai ki dinga diban Dan daidai kina mulmulawa har ki kare doyar
- 5
Idan kin gama sai ki dinga sawa a ruwan kwai kina soyawa a cikin mai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Cooking with Kimberly Wood
-

Best Pulled Pork in Slow Cooker
Cooking with Kimberly Wood
-

Rae
-

MoPho
-

C-C-C Crock-Pot Chicken Cardiac Healthy
qtmonki01
-

Rasta Chef Kenya
-

Aloo gobhi (potato cauliflower veg0
Kumar Gunjan
-

salil pattanaik
-

Naman Nangru
-

Sribanta Majhi
-

sunil pattanaik
-

Sakshi Bhasin
-

jamesh sahu
-

Valentine Wekulo
-

Bibhasini Patra





Comments