Steps
- 1
Zaki diro ruwa a tukunya idan ya tafasa sai ki wanke shinkafa ki zuba shi indan yayi rabi da huwa saiki tace shi ki kan kare bayan carrot din ki, ki yanka cabbage shima ki wanke ya fita sose
- 2
Peas dinki da carrot ki dan tafasa kadan fa ba sose ba ki wanke kayn miyan ki zaki iya markada su amma ba'aso ruwa zakuma ki iya yan kasu ki dora tukunya a wuta ki zuba mai idan ya soyo seki zuba wanna kayan miyar da kika markada ki soyasu tare da cabbage din de carrot d peas ki dan soya su sama sama
- 3
Saiki zuba shinka wande kiyi mishi rabi dahuwa ki zuba akan cabbage din nan ki zuba meshi kayan kamshi de maggi ki juya ko ina saiki dan jira kadan idan sunyi laushi zakiji yana kamshi saiki tace ba'aso su dafe in kinaso kwai ko hanta ko nama kina iya sawa aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Slow Cooker Chicken Tortilla Soup
Mackenzie Landers
-

Chicken and rice casserole, aka leftovers
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Salted Caramel & Chocolate Chip Banana Bread
Cooking with Kimberly Wood
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Olga Makukhina
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Rashmi Rao
-

Spaghetti with beef #authormarthon
Venashly Obare
-

Sonia Punjabi -

French fries and oven grilled cat fish
Emunahskitchen
-

Neha lalit -

chef_jere
-

Sonia Punjabi -

khayrees Tasty bites
-

Divya Haridas















Comments