Peppered potatoes,salad n fried egg

Steps
- 1
Da farko zaki fere dankalinki sai ki wanke kiyi mishi yankan cubes sai ki soya shi suya mai laushi sai ki tsaneshi ki barshi a gefe
- 2
Sai ki yanka cabbage da cucumber ki wanke su sufita sai ki dauko mayonnaise dinki bayan kin tsane ruwan kisa akai, kisa dan sugar kadan sai ki hada.
- 3
Sai ki fasa kwan ki kisa albasa da tarugu kisa maggi ki soya.
- 4
Sai ki yanka tumatur attaruhu da albasa kisa a pan kisa mai dan kadan kisa Maggi curry kiyi frying idan yayi sai ki dauko wannan dankalin da kika soya kisa a ciki kiyita juyawa har sai ya hada jikin shi sai kisa yankakken green peppern ki sai ki sauke.
- 5
Sai ki serving dinshi yadda kikeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Autumn Farmer
-

2choi
-

Old Fashioned Instant-Pot Chicken Soup😷🏥🍵
Sempio's Simple & Savory💋
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Roasted Sweet Potato, Carrot-Red Pepper Soup
spiceinthebox -

Janahvi Kulkarni
-

Kemi Adebayo
-

B Rojas
-

h.u.n.g.r.y.s.t.o.m.a.c.h
-

Iskan Detia Karina
-

Abirami Chenthamilarasu
-

Leena Mehta
-

Anjumara Rathod
-

Ameerah’s kitchen
-

Vermicelli dosa with sambhar chutney
Dr.Deepti Srivastava



Comments