Kunun shinkafa mai dambu

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Kunun shinkafa mai dambu
Steps
- 1
Zaki gyara shinkafar tuwonki, ki cire mata datti da busashi, ki jikata tayi 30mins,
- 2
Sai kisa pan awuta kisa gyada ki bashi tsoro ki sauke ki marmashe bawon gyadar ki bushe ki hada da jikakkiyar shinkafar nan, ki kai amarkada maki,
- 3
In an markada sai kixo ki tace su, kisa atukunya ki kuna wuta ki daura amma wutan ahankali zaki bari, kina tsaye akai kina gaurayawa, har yayi kauri, sai ki matse lemon tsami kisa akai ki diga rabin cokali flavour,
- 4
Dama kin gyara garin geronki ki samu kwarya kisa garin kina yayyafa ruwa kadan kina girgizawa har yayi dunkule dunkule ya zama danbu,
- 5
Sai ki juye akan kununki
- 6
Kisa sugar kisha da zafun shi, akwai dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Cafeishq
-

ifuchi
-

Suge Works
-

Cluelesskitty
-

CookingWithCuda
-

eshivers
-

CookingWithCuda
-

erica.angleton
-

Besan laddoo with sunflower and flax seeds
Anita aggrawal
-

Srishti Singh
-

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
-

Kavitha Vikunth
-

Divya Mittal
-

Vaishali Singh
-

Vaishali Singh
-

Da Master Cook
-

Kaccha kela Ka vada(Raw banana vadas)
Rupali Kolvekar
-

dimplebajaj
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8282931
















Comments