Faten Doya(Yam Pottage)

Nakasance mai son doya don haka dolene na nemo hanyoyin sarrafashi dayawa saboda baki xe gaji da cin kala daya don haka faten Doya na daya daga cikin hanyoyin sarrafashi me sauqi da kuma dadi,Asha dadi lafia....
Faten Doya(Yam Pottage)
Nakasance mai son doya don haka dolene na nemo hanyoyin sarrafashi dayawa saboda baki xe gaji da cin kala daya don haka faten Doya na daya daga cikin hanyoyin sarrafashi me sauqi da kuma dadi,Asha dadi lafia....
Steps
- 1
Dafarko zaki fere doyanki saiki yayyankasu madaidaita kibarsu aruwa
- 2
Kidaura tukunya kan wuta kixuba manja kiyanka little onion yasoyu
- 3
Saikixuba tattasai dinki da already kinyi grinding kisoyashi
- 4
Saikizuba salt,seasoning nd spices of ur choice to ur taste
- 5
Kizuba ruwa idan yatausa seki xuba doyanki kirufe kibarshi yadahu
- 6
Idan yadahu kidansanya luddayinki kidan farfasashi kadan
- 7
Kizuba allayahonki da kika yanka kika wankeshi kijuya kirufe ns reduce the heat
- 8
After 5mins its done saiki kashe wutanki and serve it hot
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Steven Minogue -

BizDak
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Yummy drops 😋
-

Khadiejahh Omar
-

Vegetable Spaghetti and bbq sauce
Pastry Street
-

Lawal Meemee
-

Chanay ki Daal ki Biryani / Qabuli #CookpadApp
Hina Ibrahim
-

Chicken Barbeque Biryani #cookpadapp# rice contest
Afsheen Faizaan
-

Chicken Masala Biryani #Cookpadapp
Rukhsana Iqbal
-

Umrabs_tasty_bites
-

Yar Mama
-

Gurpreet Kaur





Comments