Steps
- 1
Da farko na fere doyata batayi kananaba yankan batayi manyaba kuma beyi kwauri ba sosai na wanke na aje aside.
- 2
Senayi greating kayan miyan d 2 onions sbd tafi bada qamshi har makwafta.
- 3
Now in a pot nasa oil da diced onion y danyi ja nasa kayan miyan n soya sena sa ruwa bada yawaba sbd doya batada wuyan nuna, nakawo maggi star d knor nasaa nakawo red curry powder nasa,na rufe,ya tafasa na xuba doyata inkinada busashen kifi ki wanke ki sa hmmm u ll like d test,.
- 4
Nakawo onga classic nasa na sa sauran 1onion d na yanka na dandana inyana bukatan gishiri badan sa da pinch of sugar(sbd ko doya bata d dadi sugar nasa tayi dadi) daya dahu na farfasa wasu se na xuba wankaken alayahu na na rufe zuwa 2minutes na kashe abun girki shikena se ci aci dadi lfy semun sake haduwa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Christina
-

TrailerParkBoils
-

Cheesy Grilled Portobella (Keto friendly)
StephieCanCook
-

TrailerParkBoils
-

Jen Ollerton
-

Almira Kamran
-

Annies_book
-

Faiza Ghazi
-

Special onion potato Karela(bitter gourd) sabji
Sonia Wadhwa
-

Asha Ranjan
-

My quick and easy vegetable fried rice
Double_u_kitchen
-

Double_u_kitchen
-

Meelah and Meemi's Kitchen
-

ameena muhammad -

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)













Comments